Logo
Amb. Abdullahi Abubakar
Yadda Ake Neman Scholarship a Jami’o’in Saudi Arabia 🇸🇦

Wannan scholarship din fully funded ce - InsyaAllah. Za mu gabatar da live session kamar haka:

Rana: Litinin, 13 ga Afrilu, 2026
Lokaci: 8:00 na dare (lokacin Najeriya)

A waɗannan jami’o’i akwai fannonin boko da na addini, daga matakin Digiri na Farko har zuwa PhD. Maza da mata zasu iya nema.

Bayan kammala program ɗin, akwai WhatsApp group domin ci gaba da taimaka muku yadda za ku cike application har zuwa ƙarshe.

Ku turawa abokai da ‘yan uwa masu sha’awar karatu a Saudiyya.
12 days ago

No replys yet!

It seems that this publication does not yet have any comments. In order to respond to this publication from Amb. Abdullahi Abubakar, click on at the bottom under it