Logo
Amb. Abdullahi Abubakar
📌 Idan ka kawo wani abu na ci gaba a arewa, sai kace ayi kyauta, daga baya kace a biya. To dan arewa a wanda kace ayi kyautan ma sai ka bishi kana masa magiya yayi. Shi fa zai amfana. Shi **** a dan kudu idan ka ce sai ya biya zai yi, sai ya biya din, **** a ko nawa kace masa ya biya zai biya. Wannan abu yana damu na.
3 months ago

No replys yet!

It seems that this publication does not yet have any comments. In order to respond to this publication from Amb. Abdullahi Abubakar, click on at the bottom under it