DA DUMI-DUMI: A yanzu haka ana bin kowane dan Najeriya bashin kusan Naira miliyan 1,000,000, bayan da hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta bayyana yawan bashin da ake bin Najeriya ya doshi Tiriliyan 200.
Shin yaushe zaka biya naka?
Shin yaushe zaka biya naka?
2 months ago