Logo
Amb. Abdullahi Abubakar
3 months ago (E)
Menene username dinka na 2go?
Yau zamu gane 'yan bana bakwai a social media?
Amb. Abdullahi Abubakar
3 months ago
Honored and excited to be part of the amazing volunteer team for TEDxKwatarkwashi! 🎤✨

Under the theme “The Time Is Now”, we’re coming together to support an event that will inspire ideas, innovation, and meaningful conversations in our community.

Grateful for the opportunity to contribute alongside such passionate and dedicated individuals. Looking forward to making this event impactful!

#TEDxKwatarkwashi #TheTimeIsNow #Volunteering #IdeasWorthSpreading
Amb. Abdullahi Abubakar
2 months ago
YANZU YANZU

Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa za ta fara jigilar mahajjata na Hajjin shekarar bana ta 2026 daga Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa na Gusau, wanda ke nuna wata babbar nasara da gwamnatin Gwamna Dauda Lawal ta samu.
Amb. Abdullahi Abubakar
2 months ago
Yadda Ake Neman Scholarship a Jami’o’in Saudi Arabia 🇸🇦

Wannan scholarship din fully funded ce - InsyaAllah. Za mu gabatar da live session kamar haka:

Rana: Litinin, 13 ga Afrilu, 2026
Lokaci: 8:00 na dare (lokacin Najeriya)

A waɗannan jami’o’i akwai fannonin boko da na addini, daga matakin Digiri na Farko har zuwa PhD. Maza da mata zasu iya nema.

Bayan kammala program ɗin, akwai WhatsApp group domin ci gaba da taimaka muku yadda za ku cike application har zuwa ƙarshe.

Ku turawa abokai da ‘yan uwa masu sha’awar karatu a Saudiyya.
Amb. Abdullahi Abubakar
2 months ago
I’m pleased to inform the public that I will be attending the National Flag-off and Launch of the North West Deployment of Energize Commercialization Now from Day 1 to Day 3, In Sha Allah.

I will be participating under the delegation of ZITDA, through the sponsorship of the State Government. Looking forward to engaging, learning, and exploring opportunities throughout the event.